File:Fluctuation of Circumstances.jpg

From Wikimedia Commons, the free media repository
Jump to navigation Jump to search

Original file(720 × 1,138 pixels, file size: 504 KB, MIME type: image/jpeg)

Captions

Captions

My "Love" 4u ix not like fluctuation of rain, But itz Like sky, which moves with u all around

Summary

[edit]
Description
English: "SOYAYYA"

Hmmm… Soyayya manyan, shin wane suna yakamta abawa wanna kalma mai girman gaske, kude agurina (Abubakar) Haqiqani soyayya wata irin makarantace mai-girma da fadi tareda yalwa, wannan makaranta tanada mallamai masu bada illimi acikinta, wandanda wayan-nan mallaman sunada halaye dadabi,u guda biyu, kuma sawayan-nan mallaman basuda yaw, samari samari ita wannan makaranta tareda azizuwa (classes) marasa yawa acikinta, kuma wayannan azuzuwan dasuke cikinya bazaxu iya danke adadin mayannan daliban-nataba, saboda yawan daliban sunyi matan yawa, ma’anaeai dalibanda suke cikin wanna makaranta sunada yawanda suke cikin wannan makaranta sunada yawabda bazasu misaltuba, sannan ita wannan makranta tana dauke da matsaloli acikinta kamar fargaba, sunci, tachin hankali, rashin bacci, rashin cin abinci, rashin wanka, dadamuwa, rashin lafiya,hatsaruranka, tareda tashin tashina, tareda wayannan matsalolina wannan makaranata zaka samu mutane daga ko-ina aduniya suna rige-rigen shiga cikininannan makaranta dominyin karatu acikinta, hakanne yasanya wannan makaranta tatara qabilu acikinta abin tambaya anan shine, meysa lowa yake kokarin kasancewa daya daga cikin daliban wannan makaranta? Meyasa wannan makarantar bara banbancewa tsakanin musulmai da kiristoci tareda wayanda basuda addini? Wajen samun admission acikinta? Miyasa bata bayarda admission ga maza kadai, ko mata kadai, kakannan yara kadai, kokuma samari da dan-mata kadai, ko tsofaffi kadai, kokuma larabawa kadaik ko turawa kadai, ko hausawa kadai, ko yarbawa kadia, kokuma sauran qabilun dake duniyarmu? Kowa idan yanemi admission acikinta yana samu, abin mamakinma shine. Zakaga acikin wannan makaranta harda wadanda basusan abinda sukayiba suma sunsamu admission acikonta, wani kuma abin mammakin shine. Zaka samu wani lokacin harda mararsa cikakkiya lafiya acikin wannan makaranta, wasu acikinsu suna cikinta sunma farayin karatu, wasu kuma sunnema admission basu samuba, wasukuma marasa cikakkiyar lafiyar sun sami admission amma rashin kudin registration yahanasu farazu karatu acikin wannan makaranta, wani abin tambayar anan shine meyasa bayan masu cikakkiyar lafiya harda marasa cikakkiyar lafiya kamar makafi guragu, kutare, dasauransu, suma sukeyin rige-rigen shiga wannan makaranta mai sanke dauke da matsallolinda masu cikakkiyar lafiyama dakyau sukeyin graduation? Sannan tunda maeasa cikakkiyar lafiyasukeyin kafada da kafada da masu lafiya wajenyin karatu acikin wannan makaranta kuma sukace suma baza’a varsu abayaba, bakuma za’a yimusu nisa acikintaba, to-lallai yakamata masu tunani da sanin yakamata tareda hankali ingantacce suyi tunani mai zurufi tareda nazari akan wannan makaranta tareda daliban cikinta, da wadanda suka gamata, dakuma wadanda suke neman admission domin shiga cikinta, tamabayata takarshe itace, meyasa ita wannan makaranta mai dankeda al-khairi da sharri bata kasance tatsoffi kadaiba? Meyasa bata zama ta-musulmai kadaiba? Meyasa bata zama ta-kiristoci kadaiba? Meyasa bata zama taqabila dayaba? Meyasa bata kasance ta-yan-mata kadaiba? Miyasa bata zama ta samari hake dayan-mata kadaiba? Miyasa bata zama ta-masu cikakkiyar lafiya kadaiba? meyasa bata zama ta-marasa cikakkiyar lafiya kadaiba?

Hmmmn… Soyayya manya, shin kataba shiga cikin wannan makarantar mai-suna soyayya? Shin kataba yin karatuttuka guda biyu acikin wannan makarant mai-suna soyayya? (sharri da al-kair kokuma zaki da daci)ina dalibanda wannan makaranta tayaye? Mezance, kuma wace irin shawara zakubama wadanda Dasu taba shiga cikin wannan makarantar mai suna soyayyaba.
Date
Source Own work
Author King's appan

Licensing

[edit]
I, the copyright holder of this work, hereby publish it under the following license:
w:en:Creative Commons
attribution share alike
This file is licensed under the Creative Commons Attribution-Share Alike 4.0 International license.
You are free:
  • to share – to copy, distribute and transmit the work
  • to remix – to adapt the work
Under the following conditions:
  • attribution – You must give appropriate credit, provide a link to the license, and indicate if changes were made. You may do so in any reasonable manner, but not in any way that suggests the licensor endorses you or your use.
  • share alike – If you remix, transform, or build upon the material, you must distribute your contributions under the same or compatible license as the original.

File history

Click on a date/time to view the file as it appeared at that time.

Date/TimeThumbnailDimensionsUserComment
current06:20, 18 January 2021Thumbnail for version as of 06:20, 18 January 2021720 × 1,138 (504 KB)King's appan (talk | contribs)Uploaded own work with UploadWizard

There are no pages that use this file.

Metadata